BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
'Ina kallo ambaliyar ruwa ta wuce da iyalina amma na kasa yin komai'
Adamu, mai shekara 36 a duniya wanda ke da ɗa ɗaya, ya ce matarsa da jaririnta na daga cikin waɗanda ruwa ya yi awon-gaba da su a ambaliyar da aka yi ranar Alhamis a jihar Neja.
KAI TSAYE, Adadin mutanen da ambaliya ta kashe a jihar Neja ya kai 230
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na 03/06/2025.
Mbeumo na son zuwa Man Utd, Barcelona na tattaunawa da Diaz
Ɗan wasan gaba a Brentford Bryan Mbeumo na son tafiya Manchester United, wanda tuni sun shirya soma tattaunawa da matashin mai shekara 25 asalin ƙasar Kamaru.
Me dokar ƙwace gonaki a Afirka ta Kudu da ta harzuƙa Trump ta ƙunsa?
A mafi ƙarancin lokuta gonaki ne idan ana buƙatarsu ''domin amfanin jama'a'' , kamar yadda wani masanin shari'a ya shaida wa BBC.
Dole a yi bincike kan kisan Falasdinawa a wajen rabon tallafi — Antonio Guterres
Babban sakatare na Majalisar Dinkin Duniya ya ce dole a yi bincike a game da Falasdinawan da aka kashe a wajen rabon tallafi
Wane ne layya ta wajaba a kansa?
"Sunna ce wadda manzon Allah bai taɓa bari ta wuce shi ba. Duk lokacin da layya ta zo manzon Allah yana yi da raguna biyu, ɗaya ga iyalinsa, ɗaya kuma ga al'ummarsa," in ji Sheikh Tukur Almannar.
'Jihohin da za a iya samun ambaliya a Najeriya cikin watan Yuni'
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na 01/06/2025.
Yadda shan shisha ke iya hana mata haihuwa
Alƙaluman Hukumar lafiya ta duniya sun nuna cewa aƙalla mashaya nau'ukan taba daban-daban miliyan takwas ne ke mutuwa na kowace shekara.
Ambaliyar Neja ta kashe mutum fiye da 200 sannan ana neman 500
A ranar Laraba da daddare ne wata ambaliya ta afka wa garin Mokwa na jihar, inda ta yi sanadiyar rayuka da dama tare kuma da lalata gidaje.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Rana, 13:59, 3 Yuni 2025, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 3 Yuni 2025, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 3 Yuni 2025, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 2 Yuni 2025, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Wasanni
Barcelona na tattaunawa da Partey, Liverpool na harin Kerkez
Barcelona ta shiga tattauna da ɗan wasan tsakiya a Arsenal da Ghana, Thomas Partey, mai shekara 31, wanda kwantiraginsa ke ƙarewa cikin watan Yuni.
Ƴanwasa biyar da suka fi taka rawar gani a Champions League
Gasar ta 2024-25 ta zo da abubuwa da yawa, ciki har da sabon salon buga wasannin rukuni da kuma ƙara yawan tawagogi zuwa 36.
KAI TSAYE, Manchester City na son sayen Rayan Ait-Nouri daga Wolves
Wannan shafi ne da zai ke kawo muku sharhi da bayanai kan wasanni a faɗin duniya daga ranar Asabar 31 - 7 ga watan Yunin 2025.
Man United na son Goncalves, Barca ta raba kafa kan Rashford
Man United na son Pedro Goncalves na Sporting ya maye gurbin Bruno Fernandes a Old Trafford, Bayern Munich na zawarcin Eberechi Eze na Crystal Palace yayin da Man City ke shirin neman ɗanwasan Lyon Rayan Cherki.
Real Madrid ta amince da yarjejeniyar sayen Arnold
Wannan shafi ne da zai ke kawo muku sharhi da bayanai kan labarin wasannin da zai gudana daga ranar Asabar 24 zuwa 30 ga watan Mayun 2025.
Arsenal na shirin sayen Sesko, watakila Ronaldo ya koma Al-Hilal
Arsenal ta fara tattaunawa kan sayen Benjamin Sesko, Manchester United na shirin tayin Kobbie Mainoo koda Bruno Fernandes ya bar kungiyar, Al-Hilal na iya zawarcin Cristiano Ronaldo.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Labaran Bidiyo
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Ƴan sa-kai 20 jirgin sojoji ya kashe a Zamfara - Amnesty
Mazauna yankunan karamar hukumar Maru ta jihar Zamfara sun ce wani jirgin saman sojin Najeriya da ya kai dauki domin fatattakar 'yan bindiga ya kashe musu 'yan sa kai da dama
Dalilai biyar da suka sa dabbobi suka yi tsada a bana
Sai dai ƴankasuwar sun ce duk da cewa kasuwar ba kamar ta bara ba, banar ma yanzu kasuwar ta fara buɗewa kaɗan-kaɗan.
Yadda ƙasashen yamma ke taimakon Rasha a yaƙinta da Ukraine
Alƙaluma sun nuna cewa kuɗin shiga da Rasha ke samu daga kasuwancin makamashinta ya ninka tallafin da Ukaine ke samu sau uku
Saudiyya ta buƙaci mahajjata su taƙaita zirga-zirga saboda zafin rana
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 01/06/2025
'Gazawar gwamnati ke sa wasu jami'an tsaron Najeriya samar da makamai ga 'yanta'adda'
''Tun a baya daman ana ta cewa akwai maciya amana a jami'ai amma za ka ga ba za a sa ido a bincika a kama su a hukunta su ba kowa ya gani.''
Hikayata 2025: Tsarin gasar da yadda za ku shiga
Wannan shafi ne da ke bayani dangane da tsarin gasar Hikayata ta 2025 da kuma yadda za ku shiga gasar ku kuma aike da labaranku.
Dalilai takwas da ka iya hana mace ganin al'adarta
Idan al'ada ta ɗauke na ɗan wani lokaci, hakan ba matsala ba ce sosai, amma kuma idan ta dingi ɗaukewa a lokaci-lokaci, hakan ka iya zama alamar wata matsalar lafiya da ke buƙatar kulawa.
Wane ne cikakken ɗan gudun hijira Kuma wane irin tallafi zai iya samu?
Matakin Trump kan amincewa da fararen fata ƴan Afirka ta Kudu a matsayin ƴan gudun hijira ya tayar da ƙura kan rawar da siyasa da buƙatun ƙasa ke takawa wajen zaɓen wanda za a amince da shi a matsayin ɗan gudun hijira.
Mutum 19 sun rasu sakamakon hatsari da tawagar ‘yanwasan Kano ta yi
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 31/05/2025
Waiwaye: Yadda ambaliya ta kashe mutum sama da 100 a Neja da hana Sheikh Gumi aikin Hajji
Wannan maƙala ce da ke kawo muhimman batutuwan da suka faru a Najeriya cikin makon da muke bankwana da shi.
Bikin baje-kolin fina-finai da masu buga kwallo cikin hotunan Afrika na mako
Wasu zaɓaɓɓun hotunan Afirka da na 'yan yankin a wasu sassan duniya.
Tinubu zai ƙaddamar da titin Lagos-Calabar wanda aka yi kashi huɗu cikin ɗari kawai
Zuwa yanzu an kammala kilomita 30 ne na titin mai tsawon kilomita 750, wanda kuɗin da gwamnatin ta ware masa ya janyo ce-ce-ku-ce a ƙasar.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.
Nishadi
Shirye-shirye na Musamman
Murya, Ra'ayi Riga: Kan gudunmuwar matasa a siyasar Najeriya
A yau shirinmu na Ra'ayi Riga ya tattauna ne kan gudunmuwar matasa a siyasar Najeriya, inda muka zanta da masana da matasan ƴansiyasar Najeriya kan abubuwan da suke gani.
Murya, Lafiya Zinariya: Ko munshari na da illa a lokacin goyon ciki?
Lafiya Zinariya: Ko munshari na da illa a lokacin goyon ciki?
Murya, Gane Mini Hanya: Tare da shugaban riƙo na PDP Umar Damagum, Tsawon lokaci 12,02
Gane Mini Hanya: Tare da shugaban riƙo na PDP Umar Damagum
Murya, Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu 18/05/2025, Tsawon lokaci 13,34
Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu 18/05/2025
Murya, Amsoshin Takardunku 18/05/2025, Tsawon lokaci 13,40
Amsoshin Takardunku 18/05/2025