Assalamu Alaikum
Masu bibiyar labaran BBC Hausa kai tsaye barkan mu da hantsin Litinin.
Fatan kun tashi lafiya.
Kamar kullum yau ma ku kasance da mu domin samun labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da kuma sauran sassan duniya.
window.__reverb = {}; window.__reverb.__reverbLoadedPromise = new Promise((resolve, reject) => { window.__reverb.__resolveReverbLoaded = resolve; window.__reverb.__rejectReverbLoaded = reject; }); window.__reverb.__reverbTimeout = setTimeout(() => { window.__reverb.__rejectReverbLoaded(); }, 5000);
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 26/05/2025
Daga Usman Minjibir, Aisha Babangida da Ahmad Bawage