Kalli yadda ake koyar da mutane murmushi bayan wucewar korona

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallo bidiyo
Kalli yadda ake koyar da mutane murmushi bayan wucewar korona

Bayan wucewar cutar korona, mutane da dama a Japan sun manta yadda ake yin murmushi, a yanzu makarantun koyar da murmushi na samun karɓuwa musamman tsakanin ɗalibai da kuma mutane masu neman aikin yi.

..