Daga Bakin Mai Ita tare da Ibrahim Bala

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon wannan bidiyon
Daga Bakin Mai Ita tare da Ibrahim Bala

Daga Bakin Mai Ita shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun taurari da mawaƙan fina-finan Hausa da sauran masu ruwa da tsaki a Kannywood kan abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 135, mun tattauna da Ibrahim Bala, tauraro a Kannywood wanda aka fi sani da 'Umar' a shirin Labarina mai dogon zango.