Me zai faru idan ɗalibi ya karɓi bashin karatu na gwamnati ya ƙi mayarwa?

Bayanan bidiyo, Me zai faru idan ɗalibi ya karɓi bashin karatu na gwamnati ya ƙi mayarwa?
Me zai faru idan ɗalibi ya karɓi bashin karatu na gwamnati ya ƙi mayarwa?

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya sanya hannu kan dokar bayar da bashin karatu ga ɗaliban manyan makarantu a Najeriya. A wannan bidiyon mun amsa muku muhimman tambayoyi da ake yi kan dokar.

..