'Abin da ya sa na daina shaye-shaye'

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
'Abin da ya sa na daina shaye-shaye'

Muhammad Sani Aminu ya ce abokansa ne suka ɗora shi a kan hanyar shaye-shaye tun yana ƙarami, sai dai daga baya ya yi wa kansa karatun-ta-natsu.

Ya kasance a yanzu cikin masu ƙoƙarin ganin matasa sun ƙaurace wa shan miyagun ƙwayoyi.

Amma ta yaya ya iya fitar da kansa daga ƙangin ƙwaya? Amsar na a cikin wannan bidiyo.

...