Amfanin Aduwa ga lafiyar jikin ɗan adam

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon
Amfanin Aduwa ga lafiyar jikin ɗan adam

Aduwa na ɗaya daga cikin nau'ukan tsirrai da ke da matukar amfani amma ba a ba ta muhimmanci ba saboda rashin sanin amfanin nata.

Bincike ya nuna cewa aduwa ta samo asali ne daga ƙasashen yankin Sahara da kuma kudancin Asia.

Dakta Ummi Kaltum Muhammad na sashin Kula da Muhalli a Jami'ar Bayero da ke Kano, ta bayyana irin amfanin da Aduwa ke da shi ga lafiyar ɗan adam.

.

Asalin hoton, Getty Images