Ku San Malamanku tare da Sheikh Isma'ila mai Diwani

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
Ku San Malamanku tare da Sheikh Isma'ila mai Diwani

A wannan makon cikin shirin Ku San Malamanku mun kawo muku tattaunawa da Sheikh Isma'ila mai Diwani.