Girke-Girken Ramadan: Yadda ake dama fura ta musamman

Bayanan bidiyo, Girke-Girken Ramadan: Yadda dama fura ta musamman
Girke-Girken Ramadan: Yadda ake dama fura ta musamman

A filinmu na girke-girken Ramadan, Amina Isah, wadda aka fi sani Jamasuba Food za ta nuna mana yadda ake dama fura ta musamman.