Girke-girken Ramadan: Yadda ake haɗa danderun naman rago da shinkafa

Bayanan bidiyo, Latsa alamar da ke sama domin kallo
Girke-girken Ramadan: Yadda ake haɗa danderun naman rago da shinkafa

A yau Amina Idris, wacce aka fi sani da amnas kitchen za ta nuna muku yadda za ku yi danderun naman rago da shinkafa.

Ku biyo Amina domin ganin yadda ake yin wannan haɗin.