Yadda ake taimaka wa masu ƙananan sana'o'i a Abuja
Yadda ake taimaka wa masu ƙananan sana'o'i a Abuja
Yayin da ake fama da ƙaruwar rashin aikin yi a Najeriya, Hukumar tallafa wa masu ƙananan sana'o'i a Abuja ta ce takan taimaka wa mata da matasa a faɗin yankin birnin tarayya.