Babu wanda zai iya maye gurbin Daso a Kannywood - Ɗorayi
Babu wanda zai iya maye gurbin Daso a Kannywood - Ɗorayi
Yayin da tauraruwar Kannywood, Saratu Daso ke cika shekara ɗaya da rasuwa, furodusa a Kannywood, Falalu Dorayi ya bayyana wa BBC irin giɓin da ta bari da kuma kyakkyawar mu'amalarta da abokan aiki a lokacin daukar fim.