Daga Bakin mai Ita tare da Teema Makamashi

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon
Daga Bakin mai Ita tare da Teema Makamashi

A wannan makon cikin shirin Daga Bakin Mai Ita, mun kawo muku maimaitawar tattaunawar da aka yi da Teema Makamashi da aka fi sani da 'Jakadiyar FKD', kuma 'Anty Hauwa a fim din 'Alaqa'.

b