Kisa bakwai da gangan masu ta da hankali a arewacin Najeriya

Hoton wuka

Asalin hoton, KANO POLICE COMMAND/FACEBOOK

Al'ummar wasu sassan arewacin Najeriya sun shiga tashin hankali da ruɗani a 'yan makonnin nan, sakamakon samun ƙaruwar rahotannin kisan ganganci, waɗanda a mafi yawan lokuta ma makusantan mamatan ne ake zargi.

Kashe-kashen da hukumomin tsaro ke ba da rahotannin an aikata cikin wasu jihohin arewa kamar Kano da Bauchi da kuma Jigawa, na ƙara jefa alamar tambaya a zukatan al'umma cewa: 'shin me yake faruwa ne"Wannan hoton na nuna zanen tsarin haihuwar mace. " loading="lazy" width="5756" height="3238" style="aspect-ratio:5756 / 3238" class="bbc-139onq"/>