Ramadan 2025: Yadda za ku turo mana girke-girkenku na buɗe-baki

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
Ramadan 2025: Yadda za ku turo mana girke-girkenku na buɗe-baki

Ke gwana ce a girki? Za ki iya ba mu dabarar sarrafa abincin da zai yi daɗin ci a lokacin azumi?

Kamar yadda muka saba a kowace shekara, za ku iya aiko wa BBC bidiyon girke-girkenku don koya wa mutane ta waɗannan hanyoyi.