Ra'ayi Riga kan ƙarin albashin ma'aikatan Najeriya 03/05/24

Bayanan sautiLatsa hoton da ke sama domin sauraron shirin
Ra'ayi Riga kan ƙarin albashin ma'aikatan Najeriya 03/05/24

Shirin Ra'ayi Riga na wannan makon ya tattauna kan ƙarin albashi da Gwamnatin Najeriya ta yi wa ma’aikatan ƙasar da kaso 25 da kuma 35 cikin 100.

Jim kaɗan ne kuma Ƙungiyar Ƙwadagon Ƙasar NLC ta yi watsi da wannan ƙari.

Shin ko wannan ƙari ya wadatar, kuma ta wace hanya za a bunƙasa walwalar ma'aikatan?