Amsoshin Takardunku 15/12/2024
Amsoshin Takardunku 15/12/2024
Shin mene ne zamba cikin aminci, kuma me dokokin Najeriya suka ce kan laifin zamba cikin aminci?
Sannan mene ne tarihin hamɓararren shugaban ƙasar Syria, Bashar al-Assad?
Waɗanan na daga cikin amsoshin da shirin na wannan makon ya amsa - wanda Rabi'atu Kabir Runka ta gabatar.