Amsoshin Takardunku 09/03/2025
Amsoshin Takardunku 09/03/2025
Shin waɗannna matakai ake bi kafin mutum ya zama Farfesan ilimi? Matakai nawa ne a tsarin aikin malamin Jami'a? Sannan menen bambancin Farfesa da Emiratus Farfesa?
Shin waɗannan ƙasashe ne Amurka ta yi wa mulkin mallaka? Wanne tasiri take da shi a ƙasashen?
Da bayani kan sauye-sauyen da FIFA ta yi a dokokin ƙwallon ƙafa a duniya