Me ya jawo ƙarancin kishin ƙasa tsakanin matasan Najeriya?

Masu bikin 'yancin kai a Abuja ranar Talata

Asalin hoton, Reuters

Bayanan hoto, Wasu masu goyon bayan gwamnatin Bola Tinubu ta jam'iyyar APC sun yi bikin Ranar 'Yanci a Abuja babban birnin ƙasar
  • Marubuci, Mukhtari Adamu Bawa
  • Sanya sunan wanda ya rubuta labari, Senior Broadcast Journalist
  • Aiko rahoto daga .

"Wa ya gaya ma ana mutuwa a kan Najeriya");